Haka Ake So cikin zuchiya
Saminki ne Kwanchiyar zuchiya
Bana Kallon wata aduniya
Saboda kene nayo kwalkwali masoyiyya
Inadake Baniyin fargaba
So Naki Bawanda ya kaini ba
Rashinki Zan Shanye ruwan guba
Kece Zanso Cikin Duniya ko lahira
Masoyiyya
Mai Kyan Ado Kece zinariya
Babu kamar Dawisu akwalliya
Jeki Cikin Abokai Ki tambaya
Saminki Allah Zanyiwa godiya aduniya
Idona Kedaya Suke gani
Cuta Taso Kinsa Ba magani
Kidaure Kizamto Gudan jini
Chiwon Kafa Sai Kusa man kade so kwange ne
Rashinki Cuta ne azuchiya
Kamar Ace Ne Zana bar duniya
Sashin Jikina Banida lafiya
Numfashina Nawa Duk yatsaya akanki ne
Kinkai Makura aso kinkure
Duka Laifi Naki zan tattare
Hawayen Idonki Ni zan tare
Banajin Maimin Haushin Kare duk sanki ne
Ko Wajen Tafiya ba adaraki ba
Awajen Tsafta Kina Sahun gaba
Ke Rabonace Bazan rasaki ba
Duk Rayuwarda Zanai aduniya in bake Har Zan Kwan ba lafiya
Azuchiya Kimini gurin zama
Nazauna Naita Miki hiddima
Komai Namu Tsare da lalama
Kidaukama Anyi Angama masoyiyya
Masoya Kuyimin Murna Ayau nayi tsuntuwa
Alkawari Guda Muka Rike babu mantuwa
Burina Muzauna Guri Guda babu mantuwa
Duk Mason Mu Ware Dani Dake zaiyi mutuwa
Dani Dake Jininmu Yazama Daya har muna kama
Mafarkina Yaushe Ne Zai cika
Ko Ankulle Kofar Zan bubbuga
Burin Raina Dake Zai chika
Labarina Yanada Muni Bansan fadi
Nagane Gaskiya Ban Iya soba
Yankar Jikina Banji Da kyauba
Rabona Yau Yamin Nesa
Yazanyi Na Maido Nesa Kusa
Abun Tamkar Kaina Yabuga sanki ne
Hayyya
Shi So Na Kama Da Kiwon Kare
Yai Sabo Azuchi Ya tattare
Gani nake Kamar Aso nakure
Duk Girmanka So Bazai Barka ba aikinsa Ne
Haka Ake soyayya
Haka Ake so
Haka Ake soyayya
Haka Ake so