Back to Top

DUKTOORAH Video (MV)




Performed By: Saad Hussaini King
Language: English
Length: 6:10
Written by: Hussaini Saad
[Correct Info]



Saad Hussaini King - DUKTOORAH Lyrics




Idea on 02 June 21
S/W on 02 June 21
Recension on 03 June 21
Beat on 06 Nov 21
Records on 07 Nov 21

A ina zana ganta (Fatima)
Nadanje muzanta
Hankali na yakwanta Fatima ban mancekibaaaaa

Wani lokaci baya can, mun kasance tare
Ni da ita atsakaninmu babatun bore
Dazamu koma can, baya zanyi tsare-tsare
Tayanda nida ita a zamu kauda en haure
Waishinko ko kunsan, guna tafi amare
Qanshin jikinta yazarce akirashi turare
Nabaada kaina asare (dan Fatima)
Koozaana qare
Tsab zan jure dan dai nasamu er gata

Tsinken tsire
Dashi zana tsire
Duk mahalukin dayace bazanga Fatima

Duk sanda natuno randa munka fara zantawa
Baiyi daidai ba daranda mukaiyyi hadewa
Kowa yana kunya bas ido muka haɗawa
Muka kalli junanmu zukatan mu sunyi natsuwa
KoginSo anantake nida ita muka afkawa
Shauqi yakamamu munata murmusawa
Tawuce tana annashuwa
Nima nakasa tsayuwa
Saqo nazuci munyi isarwa gajini da hanta

Ina so muiy ganawa
Kiyo agaxawa
Kafin nazama gaawa ni narasski bazana soba

Kukirata da Fatima zara autar mama (Fatima zara)
Kukirata da Fatima zara autar baba
Gimbiya giwar mata mamaman mara mama
Alkebbar mata kinciri tuta babba

Kyakkyawa me kyoun sura bakida tamka
Acikin mata ke kinyi daban er zakka
Wararan waran tambe guna zosha iska
Hasken ido gashi harda tsayi banga mai yasuba

Kineman naroqa
Kan nadaura sarqa
Awuyana zana tufka wani yasoki naa haramta

Kunne yagirmi kaka
Nidakee akwai alaqa
Meqarfi babushakka nunfashina bazaayakaiyba

Mai illimin boko da isilama (Fatima zara)
Mai tausayi dajinqai na al'umma
Mai son mutane bata tsangwama
Kyawun dabi'u nata bamai yasu

Najinjina miki sannu er baiwa
Domin natsattsa ceke barowa
Maisonki zani nabincikaawa
Komaiy yawansu zana ɓaddasu
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Idea on 02 June 21
S/W on 02 June 21
Recension on 03 June 21
Beat on 06 Nov 21
Records on 07 Nov 21

A ina zana ganta (Fatima)
Nadanje muzanta
Hankali na yakwanta Fatima ban mancekibaaaaa

Wani lokaci baya can, mun kasance tare
Ni da ita atsakaninmu babatun bore
Dazamu koma can, baya zanyi tsare-tsare
Tayanda nida ita a zamu kauda en haure
Waishinko ko kunsan, guna tafi amare
Qanshin jikinta yazarce akirashi turare
Nabaada kaina asare (dan Fatima)
Koozaana qare
Tsab zan jure dan dai nasamu er gata

Tsinken tsire
Dashi zana tsire
Duk mahalukin dayace bazanga Fatima

Duk sanda natuno randa munka fara zantawa
Baiyi daidai ba daranda mukaiyyi hadewa
Kowa yana kunya bas ido muka haɗawa
Muka kalli junanmu zukatan mu sunyi natsuwa
KoginSo anantake nida ita muka afkawa
Shauqi yakamamu munata murmusawa
Tawuce tana annashuwa
Nima nakasa tsayuwa
Saqo nazuci munyi isarwa gajini da hanta

Ina so muiy ganawa
Kiyo agaxawa
Kafin nazama gaawa ni narasski bazana soba

Kukirata da Fatima zara autar mama (Fatima zara)
Kukirata da Fatima zara autar baba
Gimbiya giwar mata mamaman mara mama
Alkebbar mata kinciri tuta babba

Kyakkyawa me kyoun sura bakida tamka
Acikin mata ke kinyi daban er zakka
Wararan waran tambe guna zosha iska
Hasken ido gashi harda tsayi banga mai yasuba

Kineman naroqa
Kan nadaura sarqa
Awuyana zana tufka wani yasoki naa haramta

Kunne yagirmi kaka
Nidakee akwai alaqa
Meqarfi babushakka nunfashina bazaayakaiyba

Mai illimin boko da isilama (Fatima zara)
Mai tausayi dajinqai na al'umma
Mai son mutane bata tsangwama
Kyawun dabi'u nata bamai yasu

Najinjina miki sannu er baiwa
Domin natsattsa ceke barowa
Maisonki zani nabincikaawa
Komaiy yawansu zana ɓaddasu
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Hussaini Saad
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid


Tags:
No tags yet