Back to Top

S Piano Kano - KAMUN AMARYA (feat. MALLAM AK) Lyrics



S Piano Kano - KAMUN AMARYA (feat. MALLAM AK) Lyrics
Official




Aaa .
Sunanane
Mallam Ak
S Piano
Amarsi ta ango
Ki dafa masa rogo
Kaikuma ango
Ka sayo mata mango
Idan kaji ana batun Kamu
To Bikin na Yar Gata ce
In kaji ana batun Kamu
To Bikin na Yar Gata ce
Aie Aie Aie
Munzo Munzo Munzo
Munzo Munzo Kamun amarya
Yan Uwa Gabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Naga Kawaye Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Danginsu Gaban Dabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Abokan ango duka Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Qanne ango Gabadai Sunzo
Sunzo Kamun amarya
Qannen amarya Sai sheki sukeyi
Sunzo Kamun amarya
Bye Bye amarya
Bye Bye amarya Yau zakije dakin ki
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Yau amarya zataje dakin ta
All Praise be to Allah
The Lord of the World
Allah Mungode Maka
Dakanuna mana
Wannan Rana
Aie Aie Aie
Mundo Mundo Mundo
Mundo Mundo Kamun amarya
Yan uwa Gabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Naga Kawaye Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Danginsu Gabade Dikka
Sunzo Kamun amarya
Abokan Ango Duka Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Qannen ango Gabadai Sunzo
Sunzo Kamun amarya
Qannen Amaya Sai sheki sukeyi
Sunzo Kamun amarya
Bye Bye Amarya
Bye Bye Amarya
Bye Bye Amarya
Yau zakije dakinki
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Yau amarya zataje dakin ta
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Aaa .
Sunanane
Mallam Ak
S Piano
Amarsi ta ango
Ki dafa masa rogo
Kaikuma ango
Ka sayo mata mango
Idan kaji ana batun Kamu
To Bikin na Yar Gata ce
In kaji ana batun Kamu
To Bikin na Yar Gata ce
Aie Aie Aie
Munzo Munzo Munzo
Munzo Munzo Kamun amarya
Yan Uwa Gabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Naga Kawaye Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Danginsu Gaban Dabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Abokan ango duka Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Qanne ango Gabadai Sunzo
Sunzo Kamun amarya
Qannen amarya Sai sheki sukeyi
Sunzo Kamun amarya
Bye Bye amarya
Bye Bye amarya Yau zakije dakin ki
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Yau amarya zataje dakin ta
All Praise be to Allah
The Lord of the World
Allah Mungode Maka
Dakanuna mana
Wannan Rana
Aie Aie Aie
Mundo Mundo Mundo
Mundo Mundo Kamun amarya
Yan uwa Gabadaya Dikka
Sunzo Kamun amarya
Naga Kawaye Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Danginsu Gabade Dikka
Sunzo Kamun amarya
Abokan Ango Duka Sunci kwalliya
Sunzo Kamun amarya
Qannen ango Gabadai Sunzo
Sunzo Kamun amarya
Qannen Amaya Sai sheki sukeyi
Sunzo Kamun amarya
Bye Bye Amarya
Bye Bye Amarya
Bye Bye Amarya
Yau zakije dakinki
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Bye Bye Mama
Yau amarya zataje dakin ta
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Sunusi Suleman
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: S Piano Kano



S Piano Kano - KAMUN AMARYA (feat. MALLAM AK) Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: S Piano Kano
Language: English
Length: 2:17
Written by: Sunusi Suleman
[Correct Info]
Tags:
No tags yet