Mr shams pon this one na na
Common mehn common mehn yayaya
Put the band band
Karki guje ni
Don yan mata dayawa sun yaudare ni (oh yeah)
Baki da raini
Shiyasa son ki ta mamaye kalbi (yeah)
Ina ta ji dake a zuciya
In babu ke bani a rayuwa
Zo ki bani ruwan so in sha
Zani sha zani sha
Zan baki soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zan soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zan baki soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zan soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zuciya ta tana bugu (tana bugu)
In kin barni zani mutu (zani mutu)
Ki kai ni haske karki jani duhu (jani duhu)
Ki kai ni haske karki jani duhu
Bazan iya rayuwa ba in babu ke
Zo kiga zuciya ta kin mallake
Makullin zuciya ta ungo rike
Duka tarkon makiya mu tsallake
Zan baki soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zan soyayya soyayya
Soyayya mai karfi
Zan baki lobayya lobayya
Lobayya mai karfi
Zan baki so