Back to Top

KWALLIYA Video (MV)

Performed By: Flexii king
Language: English
Length: 2:20
Written by: Zaid Flexii king

Flexii king - KWALLIYA Lyrics

Yeah
Is Another one
Flexii King

Gaisuwa gareki masoyiyata ah
Nace gaisuwa gareki masoyiyata AHhh Ahh ah

Sarauniyata kinada kyau ko babu kwalliya
Sarauniyata murmushinkine kesani dariya

Sarauniyata ahhh kinada kyau Ko babu kwalliya ahh
Sarauniyata murmushinki ne kesani dariya ah

Wasan masoya shi yau xanayi dake eh
Ga hannuwana dafari baby zo rike eh
Dan kin dasamin chi wan sanki azuciyata ahh
Zanrikeki da kugiyar soyayyata

When ever you call me zanazo
Where ever you go ni nan zanaje
Akan soyayya na haukace
Come closer Akwai sokaci

Sarauniyata murmushinkine kesani dariya ah

Sarauniyata ahh kinada kyau ko babu kwalliya ahh

Domin kace madubina madubina madubina ahh
Naganki mafarkina mafarkina mafarkina ahh
Kina haskaka kalbina kalbina kalbina ahh
Kece madubina madubina madubina ahh

Nayaba da halayaki
Kyanjiki harda suraki
Dan masto naji muryanki
I love the nature na fatarki wawahh

Gaisuwa gareki masoyiyata ah ahh ahh

[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

Writer: Zaid Flexii king
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Flexii king

Tags:
No tags yet