Back to Top

Feezy - Na Hakura (feat. Binerh) Lyrics



Feezy - Na Hakura (feat. Binerh) Lyrics
Official




Wallahi na hakura
Baki taba so na ba
Now's the time to give up
I can never keep up
I'll leave you the way you are
Ba abinda baka yi ba
Amma ban taba sanka ba
Ba inda baka kaini ba
Ba abinda baka bani ba
Amma bana sanka
Soyayya kayan wahala
Ashe ni ne ban gane ba
Maybe I'll find someone better
Forget about you later
Allah sa 'in iya mantawa
Ashe bakada wayau ma
Ka shiga hannu na
What happened to "I love you"?
I will be there for you
Yi hakuri karya nai ma
Wallahi baki kyauta ba
Kin cuci bawan Allah
Kinada Masters a karya
Phd wurin yaudara
Toh sai Allah ya kauta
Anan zanyi blocking numban ka
Anan zan cire numban ka
A nan wajen zan barka
Zan tabbata bazaka sake gani na ba
Ba abinda banyi ba
Wallahi baki taba so na ba
Abokai na sun gayamin
Ibrahim da Bilyamin
Ina tare da munafuka, ah
Barin sake gayamaka
Wallahi ban taba sanka ba
(Me yasa?)
Kawaye na sun gayama
Aisha da Siyama
Allah hadaka da mai sonka
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.




Wallahi na hakura
Baki taba so na ba
Now's the time to give up
I can never keep up
I'll leave you the way you are
Ba abinda baka yi ba
Amma ban taba sanka ba
Ba inda baka kaini ba
Ba abinda baka bani ba
Amma bana sanka
Soyayya kayan wahala
Ashe ni ne ban gane ba
Maybe I'll find someone better
Forget about you later
Allah sa 'in iya mantawa
Ashe bakada wayau ma
Ka shiga hannu na
What happened to "I love you"?
I will be there for you
Yi hakuri karya nai ma
Wallahi baki kyauta ba
Kin cuci bawan Allah
Kinada Masters a karya
Phd wurin yaudara
Toh sai Allah ya kauta
Anan zanyi blocking numban ka
Anan zan cire numban ka
A nan wajen zan barka
Zan tabbata bazaka sake gani na ba
Ba abinda banyi ba
Wallahi baki taba so na ba
Abokai na sun gayamin
Ibrahim da Bilyamin
Ina tare da munafuka, ah
Barin sake gayamaka
Wallahi ban taba sanka ba
(Me yasa?)
Kawaye na sun gayama
Aisha da Siyama
Allah hadaka da mai sonka
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Abdulhafiz Abdullahi
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Feezy



Feezy - Na Hakura (feat. Binerh) Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Feezy
Language: English
Length: 2:16
Written by: Abdulhafiz Abdullahi

Tags:
No tags yet