You all know we ain't gotta say it
Its algaita rekords
Buzo danfillo
Tala tala tala tala, talatuwa
Abun mamaki ya huda ni ya dinke ni ta baibai uh huh
Ashe inda ake samun lu'u lu'u cikin tabo ba waiwai tabbas
Shin wai mafarki nakeyi ko zahiri ne wannan hange ohh
Da gaske ne nake ganinta ko dai rafaniya ce
Shin ita wannan halittar, asalin 'yar ina ce
Don bata yo karkara ba, ko dai tsintacciya ce
Tambaya akan tambaya wai ya sunanki ne 'yan mata
Talatuwa tace talatuwa
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Amma ba don tsoron Allah da nake ba da nai sata (Sata) yeah yeah
In kwamushe ta in jefa ta cikin boot inyi fecewa (Fece fecewa) tabbas
Saidai shi al'amarin so ba ai mai karfa karfa (Ooh) a'a
Hakan yasa nake neman yardarki talatuwa
Shin ke wannan halittar, asalin 'yar ina ce
Don baki yo karkara ba, ko dai tsintacciya ce
Tambaya akan tambaya wai ya sunanki ne 'yan mata
Talatuwa tace talatuwa
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Saboda ke tsari buri da muradi na duk sun sauya
Hakazalika alqibla da tunani na just cos' i love ya
Baby you put me through the kind of feeling I've never known
Talatuwa you got me crazy over your love (Love)
A shirye nake naje na ga baba
Nayi gaisuwa sannan nai furtawa
Izini nake nema akan 'yar ka talatuwa
Baba kaji kai na ka ban auren talatuwa
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Ke talatuwa, my tauraruwa, duhun raina ki sheke mun
Ke talatuwa, my zinariya, talaucin ruhi kwamushe mun
Ke talatuwa (Talatuwa)
Ke talatuwa (Talatuwa)
Ooh, ke talatuwa huh