Did it
Emini Boyskido
Shigo mama
Daina kuka mama
Yau ranar farin ciki na
Kowa yazo biki na (kowa yazo biki na)
Nace, "Shigo inna" (Shigo inna)
Daina kuka mama
Yau ranar farin ciki na (farin ciki na)
Kowa yazo biki na
Bazan daina duk abunda kika koya mun ba
Bazan raina duk abunda kika gaya min ba
Alkawari na dauka zan kula dake mama
Oh aye mama
Oh aye mama
Masoyiya ta (mama)
Jinin jiki na (mama)
Ke ce ni ke kewa (mama)
And I love you so much
Masoyiya ta (mama)
Jinin jiki na (mama)
Ke ce ni ke kewa (mama)
And I love you so much
My mama I will miss
I will miss you so much
All my kids, I will show them all the love you showed us
My mama I will miss
I will miss you so much
All my kids i will show them all the love you showed us
Kece a raina
Dare da rana
Bazan daina son ki ba (daina son ki)
Bazan daina son ki ba
Kece a raina
Dare da rana
Bazan daina son ki ba
Bazan daina son ki ba
Whenever you miss me
Call me and I will be there
When you are falling I will be standing there
When you are hungry call me
I will bring you bread
'Cause you mean the world to me, mama oh
Masoyiya ta (mama)
Jinin jiki na (mama)
Ke ce ni ke kewa (mama)
And I love you so much
Masoyiya ta (mama)
Jinin jiki na (mama)
Ke ce ni ke kewa (mama)
And I love you so much
My mama I will miss
I will miss you so much
All my kids, I will show them all the love you showed us
My mama I will miss
I will miss you so much
All my kids i will show them all the love you showed us