Back to Top

Bobby Hai - Allah Mai Kauna Lyrics



Bobby Hai - Allah Mai Kauna Lyrics




Wanene ya ke bamu suttura
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu lafiya
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu salama
Babu waniwani sai ubangiji allah
Mun duba north east south and west
Lungu da lungu mun mun shiga
Babu waniwani sai ubangiji allah
Mun duba north east south and west
Lungu da lungu we enter
Babu waniwani sai ubangiji allah

Allah mai kauna mai biyan bukata
Allah mun gode
Allah mai girma mai biyan bukata
Allah mun gode

Wanene ya ke bamu basira
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu fasaha
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu baiwa
Babu waniwani sai ubangiji allah
I allah ya baka baiwa ka ki anfani da shi
Yana iya kwace sai ya ba wa musa
I alla ya baki baiwa kinki anfani da shi
Yana iya kwace sai ya bawa esther
Shi ne

Allah mai kauna mai biyan bukata
Allah mun gode
Allah mai girma mai biyan bukata
Allah mun gode

It is za grace op god
That made us this
He made us this
O my god
Because i didnt know that i would be this
Kai i would be this
Rich
I would be this
Wai we thank god

Trust in god with all of your heart
Lean not on your iyawa
He will guide you
He will make your hanya strait
Your boyfriend can disappoint you
Girlfriend na iya kwapsa
Allah he is faithful for evermore
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.




Wanene ya ke bamu suttura
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu lafiya
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu salama
Babu waniwani sai ubangiji allah
Mun duba north east south and west
Lungu da lungu mun mun shiga
Babu waniwani sai ubangiji allah
Mun duba north east south and west
Lungu da lungu we enter
Babu waniwani sai ubangiji allah

Allah mai kauna mai biyan bukata
Allah mun gode
Allah mai girma mai biyan bukata
Allah mun gode

Wanene ya ke bamu basira
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu fasaha
Babu waniwani sai ubangiji allah
Wanene ya ke bamu baiwa
Babu waniwani sai ubangiji allah
I allah ya baka baiwa ka ki anfani da shi
Yana iya kwace sai ya ba wa musa
I alla ya baki baiwa kinki anfani da shi
Yana iya kwace sai ya bawa esther
Shi ne

Allah mai kauna mai biyan bukata
Allah mun gode
Allah mai girma mai biyan bukata
Allah mun gode

It is za grace op god
That made us this
He made us this
O my god
Because i didnt know that i would be this
Kai i would be this
Rich
I would be this
Wai we thank god

Trust in god with all of your heart
Lean not on your iyawa
He will guide you
He will make your hanya strait
Your boyfriend can disappoint you
Girlfriend na iya kwapsa
Allah he is faithful for evermore
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Bobby Hai
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Bobby Hai



Bobby Hai - Allah Mai Kauna Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Bobby Hai
Length: 4:20
Written by: Bobby Hai
[Correct Info]
Tags:
No tags yet