Back to Top

Al Mukadis - Zaman Duniya Lyrics



Al Mukadis - Zaman Duniya Lyrics
Official




Zaman duniya inji malumma
Wai zaman duniya sai sannu
Duniya budurwa ce ga wawa
Sa'ke halin ka kayi sannu
Duniya budurwa ce ga wawa
Sa'ke halin ki ki yi sannu
In yau kaine tuna fa
Gobe wani ne fa ka yi sannu
In yau ke ce tuna fa
Gobe wata ne fa ki yi sannu
Mai kudi kaji soron talaka
Yau ka samu gobe ya samu
Mai kudi ki ji soron talaka
Yau kin samu gobe ta samu
Ban magana da wa'ne
Haramun ne fa ka yi sannu
Ban magana da wacce
Haramun ne fa kiyi sannu
Durratu'nnasiheena
Babban littafi ne kwarai
Yayi zancen muhammadu
Lokacin rayuwan sa
Mai zancen muhammadu yace
Zaman duniya
Yace wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Shesa ka gyara halin ka
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Shesa ki gyara halin ki
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Durratu'nnasiheena
Babban littafi ne kwarai
Yayi zancen muhammadu
Lokacin rayuwan sa
Mai zancen muhammadu yace
Zaman duniya
Yace wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Qur'ani zancen Allah
Ya nuna mana zaman
Duniya'nnan sai sannu
In ka kama Allah
Toh komai sai ka samu
Acikin sannu
Alhaji so mai sonka
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Hajia so mai sonki
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Sheihu Abdul wadudi
Ya nuna mana muyi
Komai mu acikin sannu
Ciessey Allah yabaka
Wallahi dole abika
Da sannu sannu
Tabi'an imamul kulli
Ya nuna mana zaman
Duniya'nnan sai sannu
Ni marufu na kama ciessey
Toh wai kai wa ka kama
Ka bishi sannu
Babana ciessey zamani
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Zaman duniya na'ce fa
Zaman duniya'nnan
Sai sannu
Mma na Ayisha
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Imamu Aliyu
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Na'ce fa Zainabu naawa
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Angon Safura naawa
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Kuce masoyin ciessey
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Ammatul widadi
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Yaya na Hafsa
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Kani na Alhaji
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Nace fa zaman duniya
Ni Marufu zaman
Duniya'nnan sai sannu
Nace afa Siraju
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Salihu shaban naawa
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Masoyi na fourty
Ya'ce mini zaman
Duniya'nnan sai sannu
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Zaman duniya inji malumma
Wai zaman duniya sai sannu
Duniya budurwa ce ga wawa
Sa'ke halin ka kayi sannu
Duniya budurwa ce ga wawa
Sa'ke halin ki ki yi sannu
In yau kaine tuna fa
Gobe wani ne fa ka yi sannu
In yau ke ce tuna fa
Gobe wata ne fa ki yi sannu
Mai kudi kaji soron talaka
Yau ka samu gobe ya samu
Mai kudi ki ji soron talaka
Yau kin samu gobe ta samu
Ban magana da wa'ne
Haramun ne fa ka yi sannu
Ban magana da wacce
Haramun ne fa kiyi sannu
Durratu'nnasiheena
Babban littafi ne kwarai
Yayi zancen muhammadu
Lokacin rayuwan sa
Mai zancen muhammadu yace
Zaman duniya
Yace wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Shesa ka gyara halin ka
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Shesa ki gyara halin ki
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Durratu'nnasiheena
Babban littafi ne kwarai
Yayi zancen muhammadu
Lokacin rayuwan sa
Mai zancen muhammadu yace
Zaman duniya
Yace wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Qur'ani zancen Allah
Ya nuna mana zaman
Duniya'nnan sai sannu
In ka kama Allah
Toh komai sai ka samu
Acikin sannu
Alhaji so mai sonka
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Hajia so mai sonki
Domin ita zaman
Duniya'nnan sai sannu
Sheihu Abdul wadudi
Ya nuna mana muyi
Komai mu acikin sannu
Ciessey Allah yabaka
Wallahi dole abika
Da sannu sannu
Tabi'an imamul kulli
Ya nuna mana zaman
Duniya'nnan sai sannu
Ni marufu na kama ciessey
Toh wai kai wa ka kama
Ka bishi sannu
Babana ciessey zamani
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Zaman duniya na'ce fa
Zaman duniya'nnan
Sai sannu
Mma na Ayisha
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Imamu Aliyu
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Na'ce fa Zainabu naawa
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Angon Safura naawa
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Kuce masoyin ciessey
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Ammatul widadi
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Yaya na Hafsa
Ita ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Kani na Alhaji
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Nace fa zaman duniya
Ni Marufu zaman
Duniya'nnan sai sannu
Nace afa Siraju
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Salihu shaban naawa
Shi ma wai zaman
Duniya'nnan sai sannu
Masoyi na fourty
Ya'ce mini zaman
Duniya'nnan sai sannu
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Zaman Duniya Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 6:50
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet