Back to Top

Al Mukadis - Nasiha Lyrics



Al Mukadis - Nasiha Lyrics




Ar-rahimu ya Allah
Jalla sarki Ya babba
Ga Maruf yau nazo
Kataimakeni Ya Rabba
Zanyi nasiha ga yan uwa
Maza mata kuma har babba
Ko dama tun farko
Ni kam ba kowa ne ba

Na dade ina ta bata
Da rayun da bai dace ba
Yanzu kan ni na gane
Sam baza na koma ba
Toh jama'a sai ku biyo ni
Kuji labari babba
Aikin in anfara
Ba sai anja mandula ba

Yakamata mudan gane
Soyayya itace agaba
Soyayya sirri ce
Ba kowa zai gane Ba
Duk wanda yasan asalin
Soyayya baya gaba
Dayawa sun demauce
Sun zurfafa basu samu ba

Ai dama ita duniya
Makaranta ce babba
Duk wanda ya gano ta
Yai dace babba
Toh Kubar muso juna
Kuma mu daina yin gaba
Kwarai ya ikhwana
Zancen baza na boye ba

Kasan in yau kaine
Wataran ba kaine ba
Duk mai sada zumunta
Abadan ba zai ji kunya ba
Duk mai hada asakanin
Yan'uwa ba zai ci riba ba
Kuma mubar munafunci
Mu sa soyayya agaba

Idan wani ya samu
Kar kabishi kamai zanba
Toh kaima bidi naka
Don aikin bata kare ba
Kai aikin aiki ne
Ba kowa zai gane ba
Wataran sai labari
Toh gara mududduba

Magana inba dadi
Bai kamata mu furta ba
Da zama da masoyi
Yafi kaje baka samu ba
Da yawa anje gulma
Amma ba dace ba
Yakamata mudan gane
Aikin ba wasa ne ba

Ajeru zuwa rafi
Khairun ne ba sharri ba
Abar ance ance
Da jita jita abar zanba
Ayau ga mamaki
Lamarin dai ban gane ba
Kai za kaga en yara
Suna zagin babba

Allah yayi hani
Ya ce wannan bai dace ba
Ya fada Aqur'ani
Bai sa duk sun canza ba
Alhalin duk sunsan
Yin haka ba dede ne ba
Atuna akwai mutuwa
Ko rayuwar bata kare ba

Wai kamatudini tudan
Zancen ba karya ce ba
Mu matasa fa mu gane
Yawan karya bai kaimu gaba
Dayawa a mutani
Gajoji ne basu waye ba
Wannan magana tawa
Gano ta sai fa yan baba

Zato mugun ciwo
Sakamakon ta sai rabba
Ni Maruf na gano
Kowa ba daya ne ba
Kai wani kan yafi wani
Ko agaban gwani rabba
Kusan mai yawan son girma
Ba zai rasa shan mari ba

Kuma da ko ba karfi
Ba zai rasa cizo ba
Zan iya cin nama danye
Kuma ni ba maye ba
Koda dai sun bace ni
Akarshe basu wala ba
Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba

Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba
Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba

Anan ni zan huta
Zancen baza na tone ba
Anan ni zan huta
Zancen baza na tone ba

Sam baza na tone ba
Baza na tone ba
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Ar-rahimu ya Allah
Jalla sarki Ya babba
Ga Maruf yau nazo
Kataimakeni Ya Rabba
Zanyi nasiha ga yan uwa
Maza mata kuma har babba
Ko dama tun farko
Ni kam ba kowa ne ba

Na dade ina ta bata
Da rayun da bai dace ba
Yanzu kan ni na gane
Sam baza na koma ba
Toh jama'a sai ku biyo ni
Kuji labari babba
Aikin in anfara
Ba sai anja mandula ba

Yakamata mudan gane
Soyayya itace agaba
Soyayya sirri ce
Ba kowa zai gane Ba
Duk wanda yasan asalin
Soyayya baya gaba
Dayawa sun demauce
Sun zurfafa basu samu ba

Ai dama ita duniya
Makaranta ce babba
Duk wanda ya gano ta
Yai dace babba
Toh Kubar muso juna
Kuma mu daina yin gaba
Kwarai ya ikhwana
Zancen baza na boye ba

Kasan in yau kaine
Wataran ba kaine ba
Duk mai sada zumunta
Abadan ba zai ji kunya ba
Duk mai hada asakanin
Yan'uwa ba zai ci riba ba
Kuma mubar munafunci
Mu sa soyayya agaba

Idan wani ya samu
Kar kabishi kamai zanba
Toh kaima bidi naka
Don aikin bata kare ba
Kai aikin aiki ne
Ba kowa zai gane ba
Wataran sai labari
Toh gara mududduba

Magana inba dadi
Bai kamata mu furta ba
Da zama da masoyi
Yafi kaje baka samu ba
Da yawa anje gulma
Amma ba dace ba
Yakamata mudan gane
Aikin ba wasa ne ba

Ajeru zuwa rafi
Khairun ne ba sharri ba
Abar ance ance
Da jita jita abar zanba
Ayau ga mamaki
Lamarin dai ban gane ba
Kai za kaga en yara
Suna zagin babba

Allah yayi hani
Ya ce wannan bai dace ba
Ya fada Aqur'ani
Bai sa duk sun canza ba
Alhalin duk sunsan
Yin haka ba dede ne ba
Atuna akwai mutuwa
Ko rayuwar bata kare ba

Wai kamatudini tudan
Zancen ba karya ce ba
Mu matasa fa mu gane
Yawan karya bai kaimu gaba
Dayawa a mutani
Gajoji ne basu waye ba
Wannan magana tawa
Gano ta sai fa yan baba

Zato mugun ciwo
Sakamakon ta sai rabba
Ni Maruf na gano
Kowa ba daya ne ba
Kai wani kan yafi wani
Ko agaban gwani rabba
Kusan mai yawan son girma
Ba zai rasa shan mari ba

Kuma da ko ba karfi
Ba zai rasa cizo ba
Zan iya cin nama danye
Kuma ni ba maye ba
Koda dai sun bace ni
Akarshe basu wala ba
Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba

Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba
Nabar su suna bacci
Har yau ban bude ba

Anan ni zan huta
Zancen baza na tone ba
Anan ni zan huta
Zancen baza na tone ba

Sam baza na tone ba
Baza na tone ba
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Nasiha Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 4:53
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet