Back to Top

Al Mukadis - Labari Na Lyrics



Al Mukadis - Labari Na Lyrics
Official




Rayuwa kenan
Bismillahi jallah mai haskawa
Mahalicci da kai nake somawa
Ud'uni kace kana karbawa
Toh roko na ilahu ka yi amsawa
Tuba nake gareka mai yafewa
Domin na dade ina kaucewa
Na'bi da duniya ina morewa
Toh ga'ni gareka Rabbu ka'yi saitawa
Waiyo ya ubangijin kyawawa
Na san kai kadai kake shiryarwa
Fata na ilahu ka'yi dubawa
Ka tausaya ka bani na'yi kurbawa
Don girman Rasulu ka'yi horewa
Ka'yi min kariya ga yan batawa
Ka lullubeni har zuwa ran sayuwa
Na san za'ka min ya mai badawa
Roko na'yi ga Rabbu mai bayarwa
Nace ya rabani da duk makiya nawa
Sai naga yan'uwa nake ta rasawa
Da abokai lamarin ban boyewa
Ashe makirci dukansu ke kullawa
Burinsu kar ace ina burgewa
Mamaki ina batun tankawa
Bayan Rabbu ne yake sakawa
Lamarin na dade ina hangawa
Su'ko sun dade suna kullawa
Jiya har yau sun kasa iya'wa
Toh rahmar Rabbu babu mai kwace'wa
Ni da'ma na dade ina furtawa
Abin da Rabbu yaso bai tabewa
Ko me'ye ayau kake shukawa
Shi gobe za ka'yi girbewa
Yan'uwa yakamata mu'yi ta tunawa
Mu sani duniya tana karewa
Shesa ya kamata mu'yi dubawa
Ba yau ba wataran mu'yi ganewa
Wataran zuciyar mu ba'ya bugawa
Wataran duk jikin mu bai mosawa
Wataran za a'kai mu ayi binnewa
Wataran ko batun mu ba'a tunawa
Domin zamanin mu yai shudewa
Domin zamanin mu yai shudewa
Domin zamanin mu yai shudewa
Yai shudewa
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Rayuwa kenan
Bismillahi jallah mai haskawa
Mahalicci da kai nake somawa
Ud'uni kace kana karbawa
Toh roko na ilahu ka yi amsawa
Tuba nake gareka mai yafewa
Domin na dade ina kaucewa
Na'bi da duniya ina morewa
Toh ga'ni gareka Rabbu ka'yi saitawa
Waiyo ya ubangijin kyawawa
Na san kai kadai kake shiryarwa
Fata na ilahu ka'yi dubawa
Ka tausaya ka bani na'yi kurbawa
Don girman Rasulu ka'yi horewa
Ka'yi min kariya ga yan batawa
Ka lullubeni har zuwa ran sayuwa
Na san za'ka min ya mai badawa
Roko na'yi ga Rabbu mai bayarwa
Nace ya rabani da duk makiya nawa
Sai naga yan'uwa nake ta rasawa
Da abokai lamarin ban boyewa
Ashe makirci dukansu ke kullawa
Burinsu kar ace ina burgewa
Mamaki ina batun tankawa
Bayan Rabbu ne yake sakawa
Lamarin na dade ina hangawa
Su'ko sun dade suna kullawa
Jiya har yau sun kasa iya'wa
Toh rahmar Rabbu babu mai kwace'wa
Ni da'ma na dade ina furtawa
Abin da Rabbu yaso bai tabewa
Ko me'ye ayau kake shukawa
Shi gobe za ka'yi girbewa
Yan'uwa yakamata mu'yi ta tunawa
Mu sani duniya tana karewa
Shesa ya kamata mu'yi dubawa
Ba yau ba wataran mu'yi ganewa
Wataran zuciyar mu ba'ya bugawa
Wataran duk jikin mu bai mosawa
Wataran za a'kai mu ayi binnewa
Wataran ko batun mu ba'a tunawa
Domin zamanin mu yai shudewa
Domin zamanin mu yai shudewa
Domin zamanin mu yai shudewa
Yai shudewa
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Na Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Labari Na Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 4:16
Written by: Al Mukadis Na Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet