Back to Top

Harful Na Video (MV)




Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:38
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]



Al Mukadis - Harful Na Lyrics
Official




Ya mahalincin kowa
Wanda ya kagi ruhina
Ka taimake ni gwani
Zan fidda nufina
Gargadi ne fa na'dauko
Ga musulmai ikhwana
Tun karami har babba
Har ma ni kaina
Domin fa duniya
Yau kowa nayin barna
Toh juma'a kusa lura
Don ku gane manufa na
Nace muso juna
Don rayuwa akwai karshe
Nace mu wanke zukatan mu
Mubar hasada mu'yo kauna
Mubar yin kwankwanto
Acikin lamarin juna
Kiyayya mu daina ta
Mubar zargen juna
Sai kaga yau naawa
Ke ta fidda sirri na
Bayan na yarda shi
Shi ko baya sona
Kasa mutum a'inuwa
Mamaki yasaka rana
Bangare na yan'mata
Abin na damu na
Ga wata tayi miji
Abuya namata barna
Wani haqqi na marayu
Yake ci dangi na
Kai Allah yayi hani
Yaji yaki yadaddaina
Toh ga wani nada kudi
Amma bai taimakon inna
Baya aikin alkhairi
Da dukiya sai dai barna
Mu tuna gobe qiyama
Akwai tambayar makagi na
Duk yawan arziqin ka
A'acan bai maka rana
Hassada mugun ciwo
Don Allah mudaddaina
Muyi soyayyar gaske
Yanda Annabi yanuna
Nace muso juna
Don rayuwa akwai karshe
Lamarin da ban soro
Ba'son juna da Amana
Ko mai kaga yafaru
Iko ne daga sarki na
Shi ke sanya duhu
Jim anjima yasa rana
Ko da wani zai baka
Ka nemi naka yafi ma'na
Wani na zagin na wani
Bayan nashi yana barna
Nace yana barna
Yana barna
Da namu gara nawa
Yan'uwa kuji zance na
Kaja mutum a'inuwa
Mamaki yasaka rana
Waiyo rayuwa kenan
Abin ya wuce tunani na
Duniya ba gida ba
Mu tuno kabari ya ikhwana
Hakane ya yan'uwa na
Muso junan mu cikin kauna
Mubar sukar juna
Asirin mu kar mu tottona
Ayau duniya ta kai
Yan'uwa na sukar juna
Ko da wani zai baka
Sai ya bata maka suna
Waiyo duniya kenan
Yau kowa nayin barna
Ya Rabbi ina roko
Gyara karshen mu mubar barna
Mmm mubar barna
Nace mubar barna
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Ya mahalincin kowa
Wanda ya kagi ruhina
Ka taimake ni gwani
Zan fidda nufina
Gargadi ne fa na'dauko
Ga musulmai ikhwana
Tun karami har babba
Har ma ni kaina
Domin fa duniya
Yau kowa nayin barna
Toh juma'a kusa lura
Don ku gane manufa na
Nace muso juna
Don rayuwa akwai karshe
Nace mu wanke zukatan mu
Mubar hasada mu'yo kauna
Mubar yin kwankwanto
Acikin lamarin juna
Kiyayya mu daina ta
Mubar zargen juna
Sai kaga yau naawa
Ke ta fidda sirri na
Bayan na yarda shi
Shi ko baya sona
Kasa mutum a'inuwa
Mamaki yasaka rana
Bangare na yan'mata
Abin na damu na
Ga wata tayi miji
Abuya namata barna
Wani haqqi na marayu
Yake ci dangi na
Kai Allah yayi hani
Yaji yaki yadaddaina
Toh ga wani nada kudi
Amma bai taimakon inna
Baya aikin alkhairi
Da dukiya sai dai barna
Mu tuna gobe qiyama
Akwai tambayar makagi na
Duk yawan arziqin ka
A'acan bai maka rana
Hassada mugun ciwo
Don Allah mudaddaina
Muyi soyayyar gaske
Yanda Annabi yanuna
Nace muso juna
Don rayuwa akwai karshe
Lamarin da ban soro
Ba'son juna da Amana
Ko mai kaga yafaru
Iko ne daga sarki na
Shi ke sanya duhu
Jim anjima yasa rana
Ko da wani zai baka
Ka nemi naka yafi ma'na
Wani na zagin na wani
Bayan nashi yana barna
Nace yana barna
Yana barna
Da namu gara nawa
Yan'uwa kuji zance na
Kaja mutum a'inuwa
Mamaki yasaka rana
Waiyo rayuwa kenan
Abin ya wuce tunani na
Duniya ba gida ba
Mu tuno kabari ya ikhwana
Hakane ya yan'uwa na
Muso junan mu cikin kauna
Mubar sukar juna
Asirin mu kar mu tottona
Ayau duniya ta kai
Yan'uwa na sukar juna
Ko da wani zai baka
Sai ya bata maka suna
Waiyo duniya kenan
Yau kowa nayin barna
Ya Rabbi ina roko
Gyara karshen mu mubar barna
Mmm mubar barna
Nace mubar barna
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis

Tags:
No tags yet