Beat Amjad records
Ina da masoyiya tawa kyakykyawa son kowa
Ina da farincikina mai yayen kunci
Tawa hubba hubba leire!
Hayya yah yah yah!
Ina da Babyna kyakykyawa son Kowa
Ina da farincikina mai yayen kunci
Tawa hubba hubba!
انا لحبيبتي و حبيبتي إلي
Ina da baby na!
Ina da baby na kyakykyawa doguwa
Kyakykyawa doguwa!
Yar fara kalar larabawa
Mai wani dan murmushi gwanin ban sha'awa
Mai yin 'yar dariya cikin burgewa
Allahu yaban ke shalele 'yar gata
Raina nawa kika haske tauraruwar yan mata!
To zo zo nabaki ungo sarauta ta zuciyata!
Hubba hubba leire!
ايوه
Mai sona!
Hay mai sona!
Idan har kina tare dani
Tare dani!
Bakisan mai nake jiba zuciyata
Bakisan mai nakeso ba zana furta
Zance Duniya tanai min dadi sanadinki
Domin kinsan fatana shine na mallakeki!
Ki zamto abokiyar rayuwata
Hubba hubba leire!
Hayya!
Ina da babyna kyakykyawa son kowa
Ina da farincikina mai yayen kunci
Hubba hubba leire!
Mai yin soyayya zo ga wata shawara
Komai zakayi dan soyayya lura
Karkayi gaggawa na sanya asara
Kai hakuri shi ke kawo nasara
Kuma mai yin hakuri!
Shi ke morewa rayuwa
Hubba liere!
Hay!
Ina da masoyiyata
Ay! Ina da babyna!
Hay!
Ina da masoyiyata kyakykyawa son kowa
Ina da farincikina mai yayen kunci
Tawa Hubba Hubba! leire!